Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Law of God: Explained
Ayoyi game da Explained
Yesu ya amsa ya ce, “ ‘Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukan zuciyarka da dukan ranka da kuma dukan hankalinka.’
Wannan, ita ce doka ta fari da kuma mafi girma.
Ta biye kuma kamar ta farkon take. ‘Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.’
Dukan Doka da Annabawa suna rataya ne a kan waɗannan dokoki biyu.”