Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Feast of the Passover: In the wilderness of Sinai

3 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da In the wilderness of Sinai

  1. A yi wannan bikin ƙayyadadden lokaci da yamma, a rana ta goma sha huɗu ga wannan wata, a yi shi bisa ga dokokinsa da ƙa’idodinsa.”

  2. Saboda haka sai Musa ya gaya wa Isra’ilawa su yi Bikin Ƙetarewa,

  3. suka kuwa yi haka a Hamadar Sinai da yamma, a rana ta sha huɗu ga watan farko. Isra’ilawa suka yi dukan abubuwa yadda Ubangiji ya umarci Musa.