Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Armies of Israel: Refusing to join, stigmatised

3 ayoyi · 50 fannoni

Ayoyi game da Refusing to join, stigmatised

  1. ’Ya’yan sarautar Issakar suna tare da Debora; I, Issakar yana tare da Barak, yana binsa a guje zuwa kwari. A yankunan Ruben aka kuma bincike zuciya sosai.

  2. Don me kuka tsaya a wutar sansani don ku ji makiyaya suna kiran garkuna? A yankunan Ruben aka yi bincike zuciya sosai.

  3. Gileyad ya tsaya gaban Urdun. Kai kuma Dan, don me ka ka yi ta zama a wajen jiragen ruwa? Asher ya ci gaba da kasance a bakin teku ya kasance a wuraren zamansa.