Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Talent: General references

4 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da General references

  1. Hiram kuwa ya aika wa sarki talenti 120 na zinariya.

  2. Suka tafi Ofir suka kuma dawo da talenti 420 na zinariya, wanda suka ba wa Sarki Solomon.

  3. Ta kuma ba sarki talenti 120 na zinariya, da kayan yaji masu yawa, da kuma duwatsu masu daraja. Ba a taɓa kawo kayan yaji da yawa haka kamar yadda sarauniyar Sheba ta ba wa Sarki Solomon ba.

  4. Nauyin zinariya da Solomon yake samun kowace shekara, talenti 666 ne.