Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Talent: A weight equal to 3000 shekels, about 125 pounds
Ayoyi game da A weight equal to 3000 shekels, about 125 pounds
Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama’a, talenti 100 ne, da shekel 1,775, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
Duk mutumin da ya shiga ƙirge daga mai shekaru ashirin zuwa gaba, ya ba da rabin shekel. Mazan da suka shiga ƙirge sun kai mutum 603,550.