Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sword: David's army equipped with
Ayoyi game da David's army equipped with
Yowab ya ba labarin yawan mayaƙan wa Dawuda. A cikin Isra’ila akwai mutum miliyon da dubu ɗari ɗaya waɗanda za su iya riƙe takobi, haɗe da dubu ɗari huɗu da saba’in a Yahuda.