Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sincerity: Exhortations to

3 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Exhortations to

  1. ka kiyaye harshenka daga mugunta da kuma leɓunanku daga faɗar ƙarairayi.

  2. Saboda haka, sai mu kiyaye Bikin ba da burodi mai tsohon yisti ba, ba kuma da yisti na ƙeta da mugunta ba, sai dai da burodi marar yisti na sahihanci da na gaskiya.

  3. Saboda haka, ku rabu da kowace ƙeta da dukan ruɗu, munafunci, kishi, da kuma kowace irin ɓata suna.