Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Simplicity: Necessity for
Ayoyi game da Necessity for
Sai ya kira ƙaramin yaro ya sa shi yă tsaya a tsakiyarsu.
Sai ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, in ba kun canja kuka zama kamar ƙananan yara ba, labudda, ba za ku shiga mulkin sama ba.