Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Simplicity: Concerning our own wisdom
Ayoyi game da Concerning our own wisdom
Kada ku ruɗi kanku. In waninku yana tsammani cewa yana da hikima, yadda duniya ta ɗauki hikima, to, sai ya mai da kansa “wawa” don yă zama mai hikima.