Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shoe: Put off in mourning
Ayoyi game da Put off in mourning
Ka yi nishi shiru; kada ka yi makoki saboda matacciyar. Ka naɗa rawaninka ka kuma sa takalmanka a ƙafa; kada ka rufe sashen fuskarka daga ƙasa ko ka ci abincin da masu kuka sukan ci.”