Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Delusion: Prosperity frequently leads to

5 ayoyi · 23 fannoni

Ayoyi game da Prosperity frequently leads to

  1. Sa’ad da nake lafiya, na ce, “Ba zan jijjigu ba.”

  2. Efraim yana fariya yana cewa, “Ni mai arziki ne ƙwarai; na azurta. Da dukan wadatata ba za a sami wani laifi ko zunubi a gare ni ba.”

  3. Ya yi tunani a ransa ya ce, ‘Ba ni da inda zan ajiye amfanin gonana. Me zan yi ke nan?’

  4. “Sai ya ce, ‘Ga abin da zan yi. Zan rushe rumbunana, in gina manya, in zuba dukan hatsina da kayana a ciki.

  5. Ni kuma zan ce wa raina, “Kana da kaya da yawa masu kyau, da aka yi ajiyarsu domin shekaru da dama masu zuwa. Yi hutunka, ka ci, ka sha, ka yi annashuwa.” ’