Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Delusion: God will not punish our sins
Ayoyi game da God will not punish our sins
Yakan ce wa kansa, “Ai, Allah ya manta; ya rufe fuskarsa ba ya gani.”
Sun yi ƙarya a kan Ubangiji; sun ce, “Ba zai yi kome ba! Ba wata masifar da za tă same mu; ba za mu taɓa ganin takobi ko yunwa ba.