Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Control: Of Jesus

5 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Of Jesus

  1. Sa’an nan babban firist ya miƙe tsaye, ya ce wa Yesu, “Ba ka da wata amsa? Shaidar da mutanen nan suke yi a kanka fa?”

  2. Amma Yesu ya yi shiru. Sai babban firist ya ce masa, “Na haɗa ka da Allah mai rai. Faɗa mana in kai ne Kiristi, Ɗan Allah.”

  3. Da manyan firistoci da dattawa suka zarge shi, bai ba da amsa ba.

  4. Sai Bilatus ya tambaye shi ya ce, “Ba ka jin shaidar da suke kawowa a kanka?”

  5. Amma Yesu bai ce uffam game da ko ɗaya daga cikin zargin da suka yi masa ba. Har gwamna ya yi mamaki ƙwarai.