Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Secret: Prayer to be offered in
Ayoyi game da Prayer to be offered in
Amma sa’ad da kake addu’a, sai ka shiga ɗakinka, ka rufe ƙofa, ka yi addu’a ga Ubanka wanda ba a gani. Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka.