Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Secret: Of others not to be divulged
Ayoyi game da Of others not to be divulged
In kai da maƙwabcinka kuka yi gardama, kada ka tona asirin wani,
“In ɗan’uwanka ya yi maka laifi, ka je ka nuna masa laifinsa, tsakaninku biyu kaɗai. In ya saurare ka, ka maido da ɗan’uwanka ke nan.