Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rimmon: 5. A Syrian idol
Ayoyi game da 5. A Syrian idol
Amma ina fata Ubangiji zai gafarta wa bawanka saboda abu guda. Bari yă gafarta mini sa’ad da na raka sarkina zuwa haikalin Rimmon domin yă yi sujada, bari Ubangiji yă yi wa bawanka gafara saboda wannan.”