Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Regicide: Of Shallum
Ayoyi game da Of Shallum
Sa’an nan Menahem ɗan Gadi ya gangara daga Tirza ya haura zuwa Samariya. Ya tasam wa Shallum ɗan Yabesh a Samariya, ya kashe shi, ya kuma gāje shi.