Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Regicide: Of Zachariah
Ayoyi game da Of Zachariah
Sai Shallum ɗan Yabesh ya ƙulla wa Zakariya maƙarƙashiya. Ya tasam masa a gaban jama’a, ya kashe shi, ya kuma gāje shi.