Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reaping: Receiving the reward of wickedness

4 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Receiving the reward of wickedness

  1. Na kula cewa waɗanda suke huɗa gonar mugunta, da waɗanda suke shuka mugunta, su ne suke girbe mugunta.

  2. Duk wanda ya shuka mugunta yakan girbe wahala, za a kuma hallaka sandar fushinsa.

  3. “Gama sun shuka iska don haka za su girbe guguwa. Hatsin da yake tsaye ba shi da kai, ba zai yi tsaba ba. Ko da ya yi tsaba ma, baƙi ne za su ci.

  4. Wanda ya yi shuki don yă gamshi mutuntakarsa, daga wannan mutuntaka zai girbi hallaka. Wanda ya yi shuki domin yă gamshi Ruhu, daga Ruhu zai girbi rai madawwami.