Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Reaping: Often unprofitable on account of sin
Ayoyi game da Often unprofitable on account of sin
Za su shuka alkama, su girbe ƙayayyuwa; za su gajiyar da kansu, ba za su kuwa sami kome ba. Saboda haka ku sha kunyar abin da kuka girbe saboda zafin fushin Ubangiji.”