Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Palm Tree: Branches of, thrown in the way when Jesus made his triumphal entry into Jerusalem
Ayoyi game da Branches of, thrown in the way when Jesus made his triumphal entry into Jerusalem
Sai suka ɗaɗɗauko rassan dabino suka fiffita taryensa, suna ɗaga murya suna cewa, “Hosanna!” “Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji!” “Mai albarka ne Sarkin Isra’ila!”