Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Net: Hidden in a pit
Ayoyi game da Hidden in a pit
Da yake sun ɓoye tarko domina ba dalili kuma babu dalili suka haƙa mini rami,
bari lalaci yă kama su ba zato, bari tarkon da suka ɓoye yă kama su, bari su fāɗa cikin ramin, yă kai ga lalacinsu.