Eneglaim
An kuma san shi da: En-eglaim
30.9900, 35.4900 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Eneglaim
Masunta za su tsaya a gaɓar; daga En Gedi zuwa En Eglayim, za a kasance da wuraren jefa abin kamun kifi. Za a sami kifayen iri-iri, kamar kifaye Bahar Rum.