Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moon: Created by God
Ayoyi game da Created by God
Allah ya yi manyan haskoki biyu, babban hasken yă mallaki yini, ƙaramin kuma yă mallaki dare. Ya kuma yi taurari.
Sa’ad da na dubi sammai, aikin yatsotsinka, wata da taurari waɗanda ka ajiye a wurarensu,
Wanda ya yi manyan haskoki, Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Rana don tă yi mulkin yini, Ƙaunarsa madawwamiya ce.
Wata da taurari kuma don su yi mulkin dare; Ƙaunarsa madawwamiya ce.