Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Moon: Joseph's dream concerning
Ayoyi game da Joseph's dream concerning
Sai Yusuf ya sāke yin wani mafarki, ya faɗa wa ’yan’uwansa. Ya ce, “Ku saurara, na sāke yin wani mafarki, a wannan lokaci, na ga rana da wata da taurari goma sha ɗaya suna rusuna mini.”