Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Month: Ancient use of
Ayoyi game da Ancient use of
A ranar sha bakwai ga wata na biyu, na shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu, a ran nan sai dukan maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe, tagogin sammai suka buɗe.
A rana ta goma sha bakwai ga watan bakwai, jirgin ya sauka a duwatsun Ararat.