Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Molech: An idol of the Ammonites
Ayoyi game da An idol of the Ammonites
Kun ɗaukaka gidan tsafin Molek, da tauraron allahnku Refan, gumakan da kuka ƙera don ku yi musu sujada. Saboda haka zan aike ku zuwa bauta’ gaba da Babilon.