Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Through Evil Agents: Magicians of Egypt

3 ayoyi · 10 fannoni

Ayoyi game da Magicians of Egypt

  1. Fir’auna kuwa ya kira masu hikima da masu sihiri, sai bokayen Masarawa ma suka yi irin abubuwan nan da bokancinsu.

  2. Amma bokayen Masar ma suka yi abubuwan nan da sihirinsu, sai zuciyar Fir’auna ta taurare; bai saurari Musa da Haruna ba, kamar dai yadda Ubangiji ya riga ya faɗa.

  3. Amma bokaye ma suka yi abubuwan nan ta wurin sihirinsu; suka sa kwaɗi suka fito suka mamaye ƙasar Masar.