Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mill: Upper and nether stones of

3 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Upper and nether stones of

  1. Kada ku karɓi jinginar dutsen niƙa tare da ɗan dutsen niƙan, domin yin haka zai zama karɓar jinginar rai ne.

  2. Ƙirjinta yana da ƙarfi kamar dutse, da ƙarfi kamar dutsen niƙa.

  3. Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari; ki kware lulluɓinki. Ki ɗaga fatarinki ki bar ƙafafunki tsirara, ki kuma yi ta ratsa cikin rafuffuka.