Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mill: Manna ground in
Ayoyi game da Manna ground in
Mutane sukan fita su tattara ta, su niƙa a dutsen niƙa, ko kuwa su daka a turmi. Su dafa, ko su yi waina da ita. Ɗanɗanonta yakan yi kamar abin da aka yi da man zaitun.