Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mill: Sound of, to cease

1 aya · 5 fannoni

Ayoyi game da Sound of, to cease

  1. Ba za a ƙara jin ƙarar kiɗin masu garaya da muryar mawaƙa, da na masu bushe-bushe, da na masu busan ƙaho a cikinki ba. Ba za a ƙara samun ma’aikaci na kowace irin sana’a a cikinki kuma ba. Ba za a ƙara jin ƙarar dutsen niƙa a cikinki kuma ba.