Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meat Offerings: To be eaten in the holy place
Ayoyi game da To be eaten in the holy place
Haruna da ’ya’yansa maza za su ci sauran, amma za a ci shi ba tare da yisti ba a tsattsarkan wuri; za su ci shi a harabar Tentin Sujada.