Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meat Offerings: Condemned for offering, to idols
Ayoyi game da Condemned for offering, to idols
Gumakan da suke cikin duwatsu masu sulɓi su ne rabonku; su ɗin, su ne rabonku. I, gare su kuka kwarara hadayu na sha kuka kuma miƙa hadayu na gari. Saboda waɗannan abubuwa, zan yi haƙuri?