Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meat Offerings: To be eaten by the males of the house of Aaron alone
Ayoyi game da To be eaten by the males of the house of Aaron alone
Kowane ɗa namiji cikin zuriyar Haruna zai iya cinsa. Wannan rabonsa ne na kullum na hadayar da aka yi ga Ubangiji da wuta. Wannan madawwamiyar doka ce cikin zamananku duka. Duk abin da ya taɓa hadayun zai tsarkaka.’ ”