Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meat Offerings: High priest's deputy had care of

1 aya · 28 fannoni

Ayoyi game da High priest's deputy had care of

  1. “Eleyazar ɗan Haruna firist zai lura da man fitila da turare da hadaya ta gari na kullum da kuma keɓaɓɓen mai. Shi ne zai lura da dukan tabanakul da duk abin da yake cikinsa da kuma kayayyaki da abubuwan masu tsarki.”