Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Meat Offerings: No leaven used with

2 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da No leaven used with

  1. “ ‘Kowace hadaya ta garin da kuka kawo ga Ubangiji, dole a yi shi ba tare da yisti ba, gama ba za ku ƙone wani yisti, ko zuma a cikin hadayar da aka yi ga Ubangiji ta wuta ba.

  2. Ba za a toya shi da yisti ba; na ba su yă zama rabonsu daga cikin hadayun da ake ƙonawa da wuta, abu ne mafi tsarki, kamar hadaya don zunubi da laifi.