Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Liberality: In forwarding missions

3 ayoyi · 55 fannoni

Ayoyi game da In forwarding missions

  1. Duk da haka kun kyauta da kuka yi tarayya da ni cikin wahalolina.

  2. Ban da haka, kamar yadda ku Filibbiyawa kuka sani, a farkon kwanakin da kuka ji bishara, sa’ad da na tashi daga Makidoniya, babu wata ikkilisiyar da tă yi tarayya da ni a fannin bayarwa da karɓa, sai ku kaɗai;

  3. gama ko sa’ad da nake a Tessalonika ma, kun aiko mini da taimako sau da sau sa’ad da nake cikin bukata.