Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Liberality: A proof of not having faith
Ayoyi game da A proof of not having faith
Wanda amfani ne, ’yan’uwana, a ce wani yă ce yana da bangaskiya, amma ba shi da ayyuka? Anya, wannan bangaskiya za tă iya cetonsa kuwa?
A ce wani ɗan’uwa ko ’yar’uwa ba shi da riguna ko abincin yini,
sai waninku yă ce masa, “Sauka lafiya, Allah ya ba da ci da sha da kuma sutura,” amma bai yi wani abu game da bukatunsa na jiki ba, ina amfani?