Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jesse: Dwells with David in Moab

2 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da Dwells with David in Moab

  1. Daga can Dawuda ya tafi Mizfa a Mowab. Ya ce wa sarkin Mowab, “Za ka yarda mahaifina da mahaifiyata su zo su zauna a wurinka kafin in san abin da Allah zai yi da ni?”

  2. Saboda haka ya bar su a wurin sarkin Mowab, suka zauna da shi duk tsawon lokacin da Dawuda yake ta ɓuya a kogwannin duwatsu.