Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jesse: Descendants of

5 ayoyi · 7 fannoni

Ayoyi game da Descendants of

  1. Yesse shi ne mahaifin. Eliyab ɗan farinsa, ɗansa na biyu shi ne Abinadab, na ukun Shimeya,

  2. na huɗun Netanel, na biyar Raddai,

  3. na shidan Ozem na bakwai kuma Dawuda.

  4. ’Yan’uwansu mata su ne Zeruhiya da Abigiyel. ’Ya’yan Zeruhiya maza guda uku su ne Abishai, Yowab da Asahel.

  5. Abigiyel ita ce mahaifiyar Amasa, wanda mahaifinsa shi ne Yeter mutumin Ishmayel.