Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heshbon: Allotted to Gad
Ayoyi game da Allotted to Gad
daga kabilar Gad kuwa aka ba su, Ramot Gileyad (garin masu neman mafaka don sun yi kisa), Mahanayim,
Heshbon da kuma Yazer, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa huɗu ke nan.