Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gold: Sacred utensils

4 ayoyi · 62 fannoni

Ayoyi game da Sacred utensils

  1. Solomon ya kuma yi dukan kayayyakin da suke a cikin haikalin Allah. Bagaden zinariya; teburin da ake ajiye burodin Kasancewa;

  2. wurin ajiye fitila na zinariya zalla tare da fitilunsu, don ƙonawa a gaban wuri mai tsarki na ciki kamar yadda aka tsara;

  3. aikin zānen furannin zinariya da fitilu da abin ɗiban wuta (an yi su da zinariya zalla);

  4. arautaki; kwanonin yayyafawa, kwanoni da hantsuka; da kuma ƙofofin zinariya na haikali, ƙofofi na ciki zuwa Wuri Mafi Tsarki da kuma ƙofofin babban zaure.