Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gold: Overlaying the ark, &c
Ayoyi game da Overlaying the ark, &c
Ka dalaye shi da zinariya zalla ciki da waje, za ka yi wa gefe-gefensa ado da gurun zinariya.
Ka kewaye akwatin da zoban zinariya huɗu ka kuma haɗa su da ƙafafunsa huɗu, zobai biyu a kowane gefe.
Sa’an nan ka yi sanduna da itacen ƙirya, ka dalaye su da zinariya.