Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gideon: Reproaches the Ephraimites for not joining in the campaign against the Midianites

3 ayoyi · 14 fannoni

Ayoyi game da Reproaches the Ephraimites for not joining in the campaign against the Midianites

  1. To, mutanen Efraim suka ce wa Gideyon, “Me ya sa ka yi mana haka? Me ya sa ba ka kira mu lokacin da ka tafi yaƙi da Midiyawa ba?” Suka zarge shi sosai.

  2. Amma ya ce musu, “Me na yi da za a iya kwatanta da abin da kuka yi? Ashe, kalar inabin da Efraim ta yi bai fi dukan girbin inabin da Abiyezer suka yi ba?

  3. Allah ya ba da Oreb da Zeyib, shugabannin Midiyawa a hannuwanku. Me na yi da ya fi naku? Da ya faɗi haka sai hankalinsu ya kwanta.”