Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Gideon: Israel desires to make him king, he refuses
Ayoyi game da Israel desires to make him king, he refuses
Isra’ilawa suka ce wa Gideyon, “Ka yi mulkinmu, kai, ɗanka da jikanka, domin ka cece mu daga hannun Midiyawa.”
Amma Gideyon ya ce musu, “Ni, ko ɗana, ba za mu yi mulkinku ba. Ubangiji ne zai yi mulkinku.”