Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Egyptians: Eligible to membership in Israelitish congregation in the third generation
Ayoyi game da Eligible to membership in Israelitish congregation in the third generation
Kada ku yi ƙyamar mutumin Edom, gama mutumin Edom ɗan’uwanku ne. Kada ku yi ƙyamar mutumin Masar, domin kun yi zama baƙunta a ƙasarsa.
’Ya’yan da aka haifa musu na tsara ta uku za su iya shiga taron jama’ar Ubangiji.