Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Decalogue

54 ayoyi · 5 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Yesu ya ce, “Ka amsa daidai. Ka yi haka, kuma za ka rayu.”

  2. Kada hakkin kowa yă zauna a kanku, sai dai na ƙaunar juna, don mai ƙaunar maƙwabcinsa ya cika Doka ke nan.

  3. Umarnan nan, “Kada ka yi zina.” “Kada ka yi kisankai.” “Kada ka yi sata.” “Kada kuma ka yi ƙyashi.” Da dai duk sauran umarnai an ƙunshe su ne a wannan kalma “Ka ƙaunaci maƙwabcinka kamar kanka.”

  4. Ƙauna ba ta cutar da maƙwabci. Saboda haka ƙauna cika Doka ce.