Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Chiding: Abimelech chides Isaac for similar conduct

2 ayoyi · 11 fannoni

Ayoyi game da Abimelech chides Isaac for similar conduct

  1. Saboda haka Abimelek ya aika Ishaku yă je, sa’an nan ya ce, “Tabbatacce ita matarka ce! Me ya sa ka ce, ‘Ita ’yar’uwata ce?’ ” Ishaku ya amsa masa ya ce, “Don na yi tsammani zan rasa raina saboda ita.”

  2. Sa’an nan Abimelek ya ce, “Me ke nan ka yi mana? Da a ce wani daga mazanmu ya kwana da matarka, ai, da ka jawo laifi a kanmu.”