Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Chiding: Abimelech chides Abraham for a like offense

2 ayoyi · 11 fannoni

Ayoyi game da Abimelech chides Abraham for a like offense

  1. Sa’an nan Abimelek ya kira Ibrahim ciki ya ce, “Me ke nan ka yi mana? Ta wace hanya ce na yi maka laifi har da ka kawo irin wannan babban laifi a kaina da kuma masarautata? Ka yi mini abubuwan da bai kamata a yi ba.”

  2. Abimelek ya kuma ce wa Ibrahim, “Me ya sa ka yi wannan?”