Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Chiding: Pharaoh chides Abraham, for calling his wife his sister
Ayoyi game da Pharaoh chides Abraham, for calling his wife his sister
Saboda haka Fir’auna ya kira Abram ya ce, “Me ke nan ka yi mini? Me ya sa ba ka faɗa mini cewa ita matarka ce ba?
Don me ka ruɗe ni cewa, ‘Ita ’yar’uwata ce,’ har na ɗauke ta tă zama matata? To, ga matarka. Ɗauke ta ka tafi.”